Mika 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa zai tashi ya ciyar dagarkensa da ƙarfin Ubangiji,Da ɗaukakar sunan UbangijiAllahnsa.Za su kuwa zauna lafiya,Gama zai zama mai girma cikinduniya duka.

Mika 5

Mika 5:1-11