Mika 5:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Baitalami cikin Efrata,Wadda kike 'yar ƙarama a cikinkabilar Yahuza,Amma daga cikinki wani zai fitowanda zai sarauci Isra'ilaWanda asalinsa tun fil azal ne.”

Mika 5

Mika 5:1-7