Mika 5:13-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

13. Zan sassare siffofinku daginshiƙanku,Ba za ku ƙara sunkuya wa aikinhannuwanku ba.

14. Zan tumɓuke gumakan nan Ashtarotdaga cikinku,Zan hallaka biranenku.

15. Da fushi da hasala zan yi sakayyaA kan al'umman da ba su yi biyayyaba.”

Mika 5