Mika 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu, me ya sa kike kuka daƙarfi?Ba sarki a cikinki ne?Mashawarcinki ya hallaka ne,Da azaba ta auka miki kamar tamace mai naƙuda?

Mika 4

Mika 4:1-13