Mika 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai zama nan gaba, dutse indaHaikalin Ubangiji yakeZai zama shi ne mafi tsawo duka acikin duwatsu,Zai fi tuddai tsayi,Mutane kuwa za su riƙa ɗungumazuwa wurinsa.

Mika 4

Mika 4:1-8