Mika 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ni ina cike da iko,Da Ruhun Ubangiji,Da shari'a da ƙarfin hali,Don in sanar wa Yakubu da laifinsa,Isra'ila kuma da zunubinsa.

Mika 3

Mika 3:1-12