Mika 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan mutum ya tashi yana iskanci,yana faɗar ƙarya, ya ce,‘Zan yi muku wa'azi game da ruwaninabi da abin sa maye,’To, shi ne zai zama mai wa'azinmutanen nan!

Mika 2

Mika 2:6-12