Mika 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukanku ku ji, ku al'ummai!Ki kasa kunne, ya duniya, da dukanabin da yake cikinki.Bari Ubangiji AllahDaga Haikalinsa mai tsarki ya zamashaida a kanku.

Mika 1

Mika 1:1-9