Mat 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma domin ku sakankance Ɗan Mutum yana da ikon gafarta zunubi a duniya”–sai ya ce wa shanyayyen–“Tashi, ka ɗauki shimfiɗarka ka tafi gida.”

Mat 9

Mat 9:1-9