Mat 9:37-38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

37. Sai ya ce wa almajiransa, “Girbin yana da yawa, amma masu yinsa kaɗan ne.

38. Saboda haka ku roƙi Ubangijin girbin ya turo masu girbi, su yi masa girbi.”

Mat 9