Mat 9:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya zazzaga dukan garuruwa da ƙauyuka, yana koyarwa a majami'unsu, yana yin bisharar Mulkin Allah, yana kuma warkar da kowace irin cuta da rashin lafiya.

Mat 9

Mat 9:33-38