Mat 9:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan an fitar da aljanin, sai beben ya yi magana, taron kuwa suka yi mamaki, suka ce, “Kai! Ba a taɓa ganin irin wannan a cikin Isra'ila ba.”

Mat 9

Mat 9:24-36