Mat 9:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya shiga wani gida sai makafin suka zo gare shi. Yesu ya ce musu, “Kun gaskata ina da ikon yin haka?” Sai suka ce masa, “I, ya Ubangiji!”

Mat 9

Mat 9:19-33