Mat 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya juya, yă gan ta, ya ce, “'Yata, ki yi farin ciki, bangaskiyarki ta warkar da ke.” Nan take matar ta warke.

Mat 9

Mat 9:18-25