Mat 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka kawo masa wani shanyayye, kwance a gado. Da Yesu ya ga bangaskiyarsu, sai ya ce wa shanyayyen, “Ɗana, ka yi farin ciki, an gafarta maka zunubanka.”

Mat 9

Mat 9:1-9