Mat 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mai mahon tsohuwar tufa da sabon ƙyalle, don mahon zai kece tsohuwar tufar, har ma ta fi dā kecewa.

Mat 9

Mat 9:9-22