Mat 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku fahimci ma'anar wannan tukuna, ‘Ni kam, zaman jinƙai nake nema a gare ku, ba hadaya ba.’ Ba domin in kira masu adalci na zo ba, sai dai masu zunubi.”

Mat 9

Mat 9:3-21