Mat 8:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Don me kuka firgita haka, ya ku masu ƙarancin bangaskiya?” Sa'an nan ya tashi, ya tsawata wa iskar da ruwan. Sai wurin duk ya yi tsit!

Mat 8

Mat 8:17-27