Mat 8:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce masa, “Yanyawa da ramummukansu, tsuntsaye kuma da sheƙunan, amma Ɗan Mutum ba shi da wurin shaƙatawa.”

Mat 8

Mat 8:14-24