Mat 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da maraice ya yi, sai suka kakkawo masa masu aljannu da yawa. Da magana kawai ya fitar da aljannun, ya kuma warkar da dukan marasa lafiya.

Mat 8

Mat 8:15-25