Mat 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ji haka, sai ya yi mamaki, har ya ce wa mabiyansa, “Gaskiya, ina gaya muku, ko a cikin Isra'ila ban taɓa samun bangaskiya mai ƙarfi irin wannan ba.

Mat 8

Mat 8:9-19