Mat 8:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Da ya sauko daga dutsen, sai taro masu yawan gaske suka bi shi. Sai ga wani kuturu ya zo gunsa ya yi masa sujada, ya ce