Mat 7:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kada ku ba karnuka abin da yake tsattsarka. Kada kuma ku jefa wa alhanzir lu'ulu'unku, don kada su tattake su, su juyo su kyakketa ku.”

Mat 7

Mat 7:1-15