Mat 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don me kake duban ɗan hakin da yake idon ɗan'uwanka, amma gungumen da yake a naka ido ba ka kula ba?

Mat 7

Mat 7:1-13