Mat 7:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ruwa ya sauko, koguna suka yi cikowa, iska ta taso ta bugi gidan, amma bai faɗi ba, domin an gina shi a kan fā ne.

Mat 7

Mat 7:23-27