Mat 7:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba duk mai ce mini, ‘Ya Ubangiji, ya Ubangiji,’ ne zai shiga Mulkin Sama ba, sai dai wanda ya yi abin da Ubana da yake cikin Sama yake so.

Mat 7

Mat 7:20-27