Mat 7:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kowane itacen kirki yakan haifi kyawawan 'ya'ya. Mummunan itace kuwa yakan haifi munanan 'ya'ya.

Mat 7

Mat 7:12-20