Mat 7:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku shiga ta ƙunƙuntar ƙofa, gama ƙofa zuwa hallaka faffaɗa ce, hanyarta mai sauƙin bi ce, masu shiga ta cikinta suna da yawa.

Mat 7

Mat 7:5-23