Mat 6:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku dubi dai tsuntsaye. Ai, ba sa shuka, ba sa girbi, ba sa kuma tarawa a rumbuna, amma kuwa Ubanku na Sama na ci da su. Ashe, ko ba ku fi martaba nesa ba?

Mat 6

Mat 6:20-30