Mat 5:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ni ina gaya muku, kowa ya saki matarsa, in ba a kan laifin zina ba, ya sa ta hanyar zina ke nan. Wanda kuma ya auri sakakkiya, ya yi zina.”

Mat 5

Mat 5:26-41