Mat 5:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In idonka na dama yana sa ka yi laifi, to, ƙwaƙule shi ka yar. Zai fiye maka ka rasa ɗaya daga cikin gaɓoɓinka da a jefa duk jikinka ɗungum a Gidan Wuta.

Mat 5

Mat 5:26-37