Mat 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi murna da farin ciki matuƙa, domin sakamakonku mai yawa ne a Sama, gama haka aka tsananta wa annabawan da suka riga ku.”

Mat 5

Mat 5:2-17