Mat 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har wa yau dai, sai Iblis ya kai shi kan wani dutse mai tsawo ƙwarai, ya nunnuna masa dukan mulkokin duniya da ɗaukakarsu.

Mat 4

Mat 4:1-15