Mat 4:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya zazzaga duk ƙasar Galili, yana koyarwa a majami'unsu, yana shelar bisharar Mulkin Allah, yana kuma warkar da kowace cuta da rashin lafiya na mutane.

Mat 4

Mat 4:20-25