Mat 4:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana tafiya a bakin Tekun Galili ke nan, sai ya ga waɗansu 'yan'uwa biyu, Saminu da ake kira Bitrus, da ɗan'uwansa Andarawas, suna jefa taru a teku, don su masunta ne.

Mat 4

Mat 4:16-20