Mat 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da Yahaya ya ga Farisiyawa da Sadukiyawa da yawa, sun taho domin a yi musu baftisma, sai ya ce musu, “Ku macizai! Wa ya gargaɗe ku, ku guje wa fushin nan mai zuwa?

Mat 3

Mat 3:1-14