Mat 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka ji wata murya daga Sama ta ce, “Wannan shi ne Ɗana ƙaunataccena, wanda nake farin ciki da shi ƙwarai.”

Mat 3

Mat 3:13-17