Mat 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙwaryar shiƙarsa na hannunsa, zai kuwa share masussukarsa sarai sarai, ya taro alkamarsa ya sa a rumbunsa, amma ɓuntun, sai ya ƙone a wutar marar kasuwa.”

Mat 3

Mat 3:11-17