Mat 28:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sai mala'ikan ya ce wa matan, “Kada ku ji tsoro, domin na sani Yesu kuke nema, wanda aka gicciye.

Mat 28

Mat 28:1-9