Mat 28:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka karɓi kuɗin, suka yi yadda aka koya musu. Wannan magana kuwa, ta bazu cikin Yahudawa har ya zuwa yau.

Mat 28

Mat 28:11-20