Mat 27:63 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suka ce, “Ya mai girma, mun tuna yadda mayaudarin nan, tun yana da rai ya ce bayan kwana uku zai tashi daga matattu.

Mat 27

Mat 27:59-66