Mat 27:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma manyan firistoci suka tsince kuɗin suka ce, “Bai halatta mu zuba su a Baitulmalin Haikali ba, don kuɗin ladan kisankai ne.”

Mat 27

Mat 27:1-10