Mat 27:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai labulen da yake cikin Haikalin ya tsage gida biyu, daga sama har ƙasa. Ƙasa ta yi girgiza, duwatsu kuma suka tsattsage.

Mat 27

Mat 27:48-61