Mat 27:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai nan da nan ɗaya daga cikinsu ya yiwo gudu, ya ɗauko soso ya jiƙa shi da ruwan tsami, ya soka a sanda, ya miƙa masa yă sha.

Mat 27

Mat 27:46-49