Mat 27:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wajen ƙarfe uku kuma sai Yesu ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Eloi, Eloi, lama sabaktāni?” Wato, “Ya Allahna, ya Allahna, don me ka yashe ni?”

Mat 27

Mat 27:43-47