Mat 27:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suna cewa, “Kai da za ka rushe Haikalin, ka kuma gina shi a cikin kwana uku, ceci kanka mana! In kai Ɗan Allah ne, to sauko daga gicciyen mana!”

Mat 27

Mat 27:32-50