Mat 27:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka kuma, a lokacin da yake zaune a kan gadon shari'a, sai mata tasa ta aiko masa da cewa, “Ka fita daga sha'anin mara laifin nan, don yau na sha wahala ƙwarai a mafarkinsa.”

Mat 27

Mat 27:14-24