Mat 27:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka taru sai Bilatus ya ce musu, “Wa kuke so in sakar muku? Barabbas ko kuwa Yesu da ake kira Almasihu?”

Mat 27

Mat 27:14-25