Mat 27:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, sai Yesu ya tsaya a gaban mai mulki, mai mulkin kuma ya tambaye shi, “Ashe, kai ɗin nan kai ne Sarkin Yahudawa?” Yesu ya ce masa, “Yadda ka faɗa.”

Mat 27

Mat 27:7-12