Mat 26:71 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya fito zaure, sai wata baranya kuma ta gan shi, ta ce wa waɗanda suke tsaitsaye a wurin, “Ai, mutumin nan tare yake da Yesu Banazare!”

Mat 26

Mat 26:69-75